魔镜歌词网
魔镜歌词网 > 欧美歌手 > Yung > Gsm

Yung

歌词
专辑列表

Yung

Gsm

Abeg tins hang me for kano. I dey tell you say kano dey sweet Allah
Shey you don call me say you don went to Jos?
Toh I will come tomorrow insha Allahu in the morning ma sef

Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM

Na shigo gari first thing ka ce ma Mimah ta kira ni a GSM
shege a Abuja
Na dauke ta a mota na sa mata KissFM
Tana son players
Na nuna mata wasan Kobe da Iverson
Ki zo mu je outing
KFC is just one block from esctacy
Kuna son ku gan ni a show ba komai mallam show me the benjamins
Kara musu gyara
Gyara musun kari just for the emphasis
Young Mamman Shatta
Harka da ni fa you gonn need membership
UK har US
S.A suna nema na a embassy
Ni ma na zo ku ji ni
Ni ma fito da sabon kampani
Kai baba kawai ka bari sun san na shigo da sabon lapazi
Safiyya ƴar Jaji
wei in kai ta party a Abu Dhabi
Ashey kin yi mun safi
Deina kame-kamai ki kama bayani
London to Miami
Ba wani rapper mai kai mun hari
Sister lets party
Step up ki bar saurayin ki a rami
In ya kira ki a layi
Ki kashe waya ki ce mai ba service
Ki same ni a office
Na san kina son harka da bosses

Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM

Matan Lagos
Ba su son harka if you're not famous
If you're not holding
更多更详尽歌词 在 ※ Mojim.com 魔镜歌词网
No need for all of the dogon story
Just flash that paper
Ba ta ATM she would call you later
Dauke ta a mota
Bentley ko Porsche
Beema ko Honda
Shi ya sa ma na kasa
Na yi kokari ama sanda na pasa
Shi ya sa ta kira ka
Ta ce meet me at S.B ta jira ka
Ta chanza maka harka
Yanzu ba kudin mai ka saka a mota
Yanzu ba ka clubbin
Ba ka zuwan yawo Ba ka outing
Kuma tana ta Lodging
Kuma tana ta catwalk tana ta bouncing
Ta kudin baban ka
Ta ba ni missed call da wayan maman ta
Na kira na ce how far ta ce Yung I miss you please come over
Na bi ta gida
Na bi ta daki one touch
Over!

Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM

Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM

Mimah ta kira ni a waya
Halima ta kira ni a waya
Binta ta kira ni a waya
Diza ta kira ni a waya

(Black super hero music)

Mima ta kira ni a waya
limah ta kira ni a waya
Binta ta kira ni a waya
Hadiza ta kira ni a waya